23 ga Janairu ita ce “Ranar Cin Amana ta Duniya” — Kwankwaso
[ad_1] Jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ayyana ranar 23 ga watan Janairu a matsayin “Ranar Cin Amana ta Duniya.” Kwankwaso, ya bayyana haka ne bayan Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya fice daga jam’iyyar NNPP a ranar 23 ga watan Janairu, 2026. An jima ana raɗe-raɗin gwamnan ƙoƙarin…