Gwamna Bago Ya Karɓi Wasu Tsoffin Jigogin PDP Zuwa APC A Neja
[ad_1] Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya karɓi tsoffin mambobin PDP a Agaie. Mambobin sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC. Bago ya tarɓe su a shalƙwatar ƙaramar hukumar Agaie a ƙarshen mako. Ya taya su murna tare da tabbatar musu da daidaito a cikin jam’iyya. Gwamna Bago Ya Gargadi ‘Yan APC Masu Yi Wa…