NPC Ta Yi Rajistar Haihuwa 36,000 A Kano Cikin Watanni 9
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC) ta ce ta yi rijistar haihuwar yara sama da 36,000 a Jihar Kano cikin watanni tara bayan ƙaddamar da tsarin rijistar haihuwa ta intanet. Daraktan NPC na jihar Kano, Balarabe Kabir, ya bayyana hakan yayin wani taron horar da masu horaswa na kwana biyu da aka gudanar a Kano. An…