Kakakin Majalisar Zamfara da mambobi 12 sun koma APC
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, Bilyaminu Moriki da wasu mambobin majalisar guda 12 sun sauya sheƙa daga daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Moriki ya sanar da sauyin sheƙar ne a yayin zaman majalisar da aka gudanar a Gusau ranar Litinin, bayan gabatar da takardun murabus dinsu a gaban majalisar. Rahotanni sun nuna…