Daƙile Taron Ƙasa Na Abuja: Ɓangaren PDP Ƙarƙashin Turaki Ya Caccaki Ɓangaren Wike
Jam’iyyar PDP ƙarƙashin jagorancin Tanimu Turaki ta caccaki Kwamitin Riƙon Ƙwarya na Ƙasa da ke samun goyon bayan Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, bisa zargin da suka yi na cewa suna shirin hana gudanar da taron ƙasa a Abuja ta hanyar amfani da umarnin kotu a Ibadan. Bangaren PDP mai samun goyon bayan…