Saudiyya ta kori jakadun Iran saboda hare-hare
Ƙasar Saudiyya ta umarci jakadu biyar na ƙasar Iran su fice daga ƙasarta cikin sa’o’i 24. Wannan mataki ya zo ne yayin da rikici ke ƙaruwa tsakanin Iran, Amurka da Isra’ila. Saudiyya ta ce an kai mata hare-hare sau da dama a baya-bayan nan, musamman a wuraren da fararen hula ke rayuwa…