He Lifeng: Muna Maraba Da Kamfanonin Amurka Su Yi Amfani Da Damammakin Ci Gaban Kasar Sin Tare Da Zurfafa Hadin Gwiwa
Mataimakin firaministan kasar Sin He Lifeng ya gana da tawagar majalisar kula da cinikayyar Amurka da Sin a nan birnin Beijing, da yammacin yau Lahadi 22 ga wata. He Lifeng ya ce, dangantakar da ke tsakanin Sin da Amurka ita ce dangantakar kasashe biyu mafi muhimmanci a duk fadin duniya a yau. Ya yi fatan…