NAJERIYA A YAU: Falalar da ke kwaɗaitar da azumin Sitta Shawwal

[ad_1]



Alƙur’ani mai girma a cikin Suratul Baqarah, Allah Ya wajabta wa musulmi da suka cika wasu sharuɗɗan azumtar watan Ramadana.

Kamar yadda malamai suka sha faɗi, wannan wata na ɗauke da wasu falala maras misaltuwa da bawa kan samu idan ya maida kai wajen ibada don samun rabauta daga Ubangiji.

Kazalika, an ruwaito hadisa kan falalar azumtar kwanaki shidda na watan shawwal, watan da ke biye da Ramadan.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan falalar da ke akwai ga wanda ya azumci kwanaki shidda na watan shawwal.

Domin sauke shirin, latsa nan


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *