NAJERIYA A YAU: Daga Alƙawari Zuwa Mulki, Yadda Siyasa Ke Sauya Manufa
[ad_1]
Ƙarin Podcasts
Duk bayan shekaru huɗu, Najeriya na ƙara yin zabe kuma ko wanne lokaci ’yan takara kan ɗauki alƙawurika.
Ko shekaru nawa waɗanda ake zabe ke bukata don cika alƙawuran da suka ɗauka?
Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.
Domin sauke shirin, latsa nan
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link