Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
Gwamnatin Jihar Katsina, ta ce dakarun sojin Najeriya sun kashe ’yan fashi bakwai a jihar. Kwamishinan Tsaron Cikin Gida na jihar, Nasir Mu’azu ne, ya shaida wa manema labarai a ranar Juma’a. Ya ce sojojin sun kuma ƙwace babura huɗu a Karamar Hukumar Kankara. Ya ce samamen ya ɗauki sama da awa…