Gwamnatin Tarayya Na Hasashen Samun Naira Biliyan 300 Kan Noman Dabino A Yobe
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, tana sa ran samun sama da Naira biliyan 300 a duk shekara a fannin noman Dabino. Ta ayyana wannan kudiri nata ne, biyo bayan rabar da Irin Dabino na kimanin Naira miliyan biyar da ta yi, domin shuka shi a 2025. Darakta Janar na Hukumar Kula da Al’amuran da suka…