Yadda Ake Alale
Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a wannan makon a cikin shirin na mu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata. A yau shafin na mu zai koya muku yadda ake Alalle Abubuwan da ake bukata: Wake, Tattasai, Attarugu, Albasa, Kwai, Karafish, Manja, Kori da Tayim, Magi Da farko…