Wani mutum ya kashe kansa saboda wahala da rashin kuɗi
A safiyar ranar Juma’a ne aka samu wani mutum mai shekara 50 mai suna Odomma a unguwar Amakpu Okuku da ke Ƙaramar hukumar Owerri ta jihar Imo, inda aka tsinci gawarsa bayan anyi zargin ya kashe kansa. Mazauna yankin sun ce, Odomma mahaifin ’ya’ya huɗu ne da ke sayar da ruwa a…