EFCC Na Neman Surukin Atiku Abubakar Ruwa A Jallo
Hukumar Yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa ta EFCC ta bayyana wani ɗan kasuwa kuma surukin tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, Abdullahi Bashir Haske, a matsayin wanda ake nema bisa zargin haɗin baki da halatta kuɗi ta barauniyar hanya. A wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar, Dele Oyewale,…