Ruwan sama da guguwa sun lalata gidaje da Sakatariya a Jos
Ruwan sama da iskar guguwa da aka yi kamar da bakin ƙwarya a ranar Laraba sun yi sanadin lalata gidaje da dama a Ƙaramar Hukumar Jos ta Kudu a Jihar Filato. Ruwan sama ya kuma lalata sassan sakatariyar Ƙaramar Hukumar Jos ta Kudu. Ruwan da aka yi kamar da bakin ƙwarya ya…