Pantami ya yi Allah-wadai da kisan masallata a Katsina
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙi, Farfesa Isa Ali Pantami, ya yi Allah-wadai da kisan masallata da ’yan bindiga suka yi a wani masallaci da ke Malumfashi, a Jihar Katsina. Harin ya faru ne a ranar Talata lokacin da mutane ke sallar Asubah, inda aka kashe aƙalla mutane 27, sannan aka jikkata…