Yadda hatsarin jiragen ruwa ya ci rayuka 108 a Sakkwato
Hatsarin jiragen ruwa ya ci rayuka akalla 108 a Jihar Sakkwato a cikin shekaru biyar da suka gabata. Mutane da dama sun bace a sakamakon hatsarin jiragen ruwan da aka samu akalla sau takwas a jihar a daga shekarar 2020 zuwa yanzu. Bincikenmu ya gano cewa daga shekarar 2020 zuwa 2025 an…