‘Yansanda Sun Cafke Ɓarayi 13 Tare Da Ƙwato Shanu 27 A Kaduna
Rundunar ‘yansandan jihar Kaduna ta kama wasu mutane 13 da ake zargin ɓarayin shanu ne tare da kwato shanu 27 a wani gagarumin ci gaba na yaki da ‘yan bindiga a jihar. An kama mutanen ne a ranar Lahadi, 17 ga watan Agusta, 2025, biyo bayan sahihan bayanan sirri da jami’in ‘yansanda (DPO) na Toll…