Mahaifin Gwamnan Kogi ya rasu
Karin bayani na tafe… Source link
Karin bayani na tafe… Source link
Kawo yanzu an ceto mutum 26 ana ci gaba da neman wasu 25 bayan hatsarin kwalekwale a yankin Goron yo da ke Jihar Sakkwato. Hukumar Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta sanar da cewa irgin ruwan ya dauko mutane 51 tare da kayansu da babura kafin ya tuntsure. Babban Jami’in Kula da…
Kasar Sin ta yi nasarar harba sabon rukunin taurarin dan’adam masu kewayawa kusa da doron duniya, daga cibiyar harba kumbuna ta Taiyuan dake lardin Shanxi na arewacin kasar. An harba rukunin taurarin irinsu na tara ne a jiya Lahadi, da misalin karfe 10 da mintuna 15 na dare agogon Beijing, ta amfani da rokar harba…
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayar da tallafin Naira miliyan 100 ga Jami’ar Sojin Nijeriya da ke garin Biu (NAUB), domin bunƙasa bincike da kuma ci gaban gine-gine a jami’ar. Zulum ya sanar da hakan ne a fadar gwamnati da ke Maiduguri yayin da ya karɓi babban jami’in jami’ar, Farfesa Lawan Bala…
Wani mutum ya soka wa budurwarsa mai suna “Ima” wuka har lahira a unguwar Okereke Street da ke garin Fatalkwal na Jihar Ribas. Mutumin, wanda ake wa lakabi da “Doctor” ya daba wa budurwar tasa mai suna “Ima” wuka ne bisa zargin tana cin amanarsa. Lamarin ya faru ne da yammacin Lahadi,…
Karamin Ministan harkokin jin ƙai da walwalar jama’a, Tanko Sununu, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya na shirin raba tallafin kuɗi ga iyalan da ke cikin ƙunci domin rage raɗaɗin talauci a ƙasar nan. Sununu ya bayyana hakan ne a cikin shirin Sunrise Daily na Channels TV a ranar Litinin, inda ya ce sama da iyalai…
Wasu masu garkuwa da mutane sun yi hatsarin mota a hanyarsu ta zuwa rabon kudin fansar mutanen da suka sace a Jihar Nasarawa. Jami’an tsaro sun kwato bindigogi uku da tsabar kudi Naira miliyan 6.9 daga motar ’yan bingidar bayan hatsarin motar a yankin Garaku, daura da wani shingen bincike na Jami’an…
Mutum-mutumin inji kirar kasar Sin, ya lashe gasar karshe ta tseren mita 100, a gasar wasanni ta mutum-mutumin inji ta duniya ta 2025, da aka yi jiya, a dakin wasan tseren kankara na kasa. Mutum-mutumin inji mai la’akari da yanayi da muhallinsa da ake kira Tian Gong Ultra, wanda cibiyar kera mutum-mutumin inji ta Beijing…
Mutum 62 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su sama da wata guda sun tsere bayan rundunar soji ta kai farmakin sama da ƙasa a maboyar ’yan ta’adda a Karamar Hukumar ƊanMusa, Jihar Katsina. Farmakin da aka kai a ranar Asabar da misalin ƙarfe 5:10 na yamma ya gudana ne bisa…
Jami’an rundunar ‘yansandan jihar Borno sun gano wata nakiya da bata tashi ba a wata gona da ke karamar hukumar Dikwa a jihar Borno. A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansandan jihar, ASP Nahum Daso, ya fitar a ranar Litinin, ya ce, rundunar ta samu rahoton ne daga wani Babagana Kachalla,…