Mutane 10 Sun Rasu, 29 Sun Ɓace A Mummunan Hatsarin Jirgin Ruwa A Sokoto
Hukumar ba da agajin gaggawa ta Jihar Sokoto (SEMA) ta bayyana alhini kan mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a ranar Lahadi, 17 ga Agusta, 2025 a unguwar Kojiyo, ƙaramar hukumar Goronyo. Rahoton jami’in SEMA na Goronyo ya nuna cewa jirgin ruwan ya ɗauki fasinjoji kusan 45 lokacin da ya kife. An tabbatar da…