Lafiyata garau, ba jinya ta kai ni London ba — Akpabio
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa yana fama da rashin lafiya mai tsanani. Akpabio, wanda ya sauka a Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja da misalin karfe 4 na asubahin ranar Litinin, bayan dawowa daga London, ya samu…