Filato Ta Tsakiya Ta Amince Da Tazarcen Mutfwang A 2027
[ad_1]
- Mutane 10 Sun Rasu, 29 Sun Ɓace A Mummunan Hatsarin Jirgin Ruwa A Sokoto
- Yadda Arsenal Ta Doke Manchester United Da Ci 1-0
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Rundunar ’Yansandan Jihar Nasarawa ta ce ta kama wasu mutum biyu, Isaac Audu da Jamilu Yusuf, bisa zargin kwace wa wani mazaunin gari babur dinsa da karfi. Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Ramhan Nansel, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi. Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar…
[ad_1] Ministan Ilimi, Dokta Tunji Alausa, ya caccaki matakin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta dauka na fara yajin aiki na tsawon makonni biyu, yana mai bayyana matakin a matsayin wanda bai kamata ba kuma bai dace ba ganin irin kokarin da gwamnatin tarayya ke yi na biyan kusan dukkanin bukatun kungiyar. Da yake magana…
[ad_1] Bayan fim kina wata sana’ar ne? Ina siyar da kayayyaki, su atamfofi, shaddodi, takalma, jakunkuna, kayan yara, sabulai masu hadi masu kyau da gyara jiki, ba wanda za su saka fari ko su lalata fuska ba. Ko akwai wasu matsaloli a cikin masana’antar Kannywood wadanda ki ke ganin ya kamata a gyara su? Ai…
[ad_1] Rundunar ’yan sandan Jihar Neja ta kama wasu mutane tara da ake zargi da shirin yin garkuwa da kansu tare da neman kuɗin fansa Naira miliyan 7. Kakakin rundunar ’yan sandan jihar, Wasiu Abiodun ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba, inda ya ce waɗanda ake…
[ad_1] A ƙalla mutane 14 ne aka sace yayin da wasu ƴan bindiga suka kai hari a ƙauyen tsohuwar tasha dake unguwar Ruwan Doruwa a ƙaramar hukumar Maru, jihar Zamfara. Media smarts News ta rawaito cewa, harin ya faru da misalin ƙarfe 3:45 na safe ranar Lahadi, inda ƴan bindigar suka mamaye ƙauyen, suka…
[ad_1] Gwamnatin Kano ya karyata ikirarin da ke cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ba zai iya samun wa’adin mulki na biyu ba sai da goyon bayan tsohon gwamna kuma jagoran NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, ne ya bayyana haka…