Similar Posts
Sin Ta Yi Kira Ga Dukkan Kasashen Da Ke Son Zaman Lafiya Su Dakile Burin Japan Na Sake Shan Damarar Soji
[ad_1] A yau Talata, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Lin Jian ya bayyana cewa, wajibi ne kasar Sin ta yi aiki kafada da kafada da dukkan kasashen da ke son zaman lafiya don dakile yunkurin masu tsattsauran ra’ayin kasar Japan na karfafa sake shan damarar soji, tare kuma da hada karfi…
Sanata Nenadi ta zama shugaba a Kaduna
[ad_1] Rikicin Jam’iyyar ADC na Jihar Kaduna ya ɗauki sabon salo, bayan da uwar jam’iyyar ta nada tsohuwar Ministar Kuɗi, Sanata Nenadi Usman, a matsayin Shugabar Hadakar Jam’iyyar a jihar. Haka kuma jam’iyyar ta nada tsohon Kwamishinan Kudi na Jihar Kaduna, Bashir Sa’idu, na hannun daman tsohon gwamnan jihar, Mallam Nasir El-Rufa’i,…
Sallah: Sibil Difens ta jibge jami’anta 700 don tabbatar da tsaro a Gombe
[ad_1] Hukumar Sibil Difens a Jihar Gombe, ta sanar da tura jami’anta guda 700 zuwa sassan jihar daban-daban, domin tabbatar da tsaro yayin bukukuwan salla ƙarama. Wannan matakin na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, Buhari Sa’ad, ya fitar a madadin kwamandan jihar, Jibrin Idris. Rundunar…
Bankwana Da 2025: Kaunar Kasar Sin Ga Zaman Lafiyar Duniya Da Kiyaye Martabar Yankunanta
[ad_1] A shekarar 2025 da muke bankwana da ita a yau, kasar Sin ta taka muhimmiyar rawa a kokarin samar da zaman lafiya a duniya, ta hanyoyin diflomasiyya, kawo ci gaba, da inganta huldar mabambantan bangarori a daidai lokacin da rikice-rikicen kasa da kasa suka tsananta zuwa wani mataki da ba a ga irinsa a…
Shugabannin APC Da PDP Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Kan Rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi
[ad_1] Shugabannin jam’iyyu biyu mafi girma a Nijeriya, PDP da APC, sun kai ziyara Bauchi domin miƙa ta’aziyyarsu kan rasuwar fitaccen malamin Ɗarikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Tawagar PDP ƙarƙashin jagorancin Barista Kabiru Tanimu Turaki, SAN, ta isa fadar Gwamna Bala Mohammed inda suka miƙa saƙon gaisuwa ga iyalan marigayin tare da roƙon…
An Bukaci ‘Yansanda Da Likitocin Dabbobi Su Samar Da Tsaro Ga Fannin Kiwon Dabbobi
[ad_1] Ministan Ma’aiktar Bunkasa Kiwo, Idi Mukhtar Maiha, ya yi kira ga kwararrun Likitocin Dabbobi da ke aiki a Rundunar ‘yansanda, da su yi kokari wajen bai wa fannin kiwon dabbobi kariyar da ta kamata. Maiha, ya bayar da wannan shawarar ce; a taron bita ta wayar da kai na kwana biyu a Abuja…