Hajjin 2025: EFCC ta kama manyan jami’an NAHCON kan zargin almundahanar kuɗi
Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC), ta kama Kwamishinan kula da tsare-tsare, Aliu Abdulrazak da daraktan kuɗi, Aminu Y. Muhammed, a Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), kan zargin karkatar da kuɗin aikin Hajjn 2025. An ce an gayyace su ofishin EFCC, amma daga bisani aka tsare su bayan…