An Gano Karin Gawarwaki 3 Da Jirgin Ruwa Ya Kife Da Fasinjoji 26 A Sokoto
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Dangin Marigayi Bilyaminu Ahmed Bello sun bayyana takaicinsu bisa sanya matarsa, Maryam Sanda, wadda kotu ta ɗaure ta kan laifin soka masa wuka har lahira, a cikin jerin mutanen da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa afuwa. A shekarar 2020 ne kotu ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa…
[ad_1] Kwanan baya, shugaban kasar Seychelles Patrick Herminie ya zanta da dan jaridar babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG a fadar shugaban kasar Seychelles, inda ya jinjina wa kasar Sin game da nasarorin da ta cimma. A yayin zantawarsu, shugaba Herminie ya mika sakon gaisuwa ga shugaban kasar Sin Xi…
[ad_1] An sake bude Kwalejin Ilimi ta Jihar Kwara, don ci gaba da gudanarwa bisa umarnin gwamnatin jihar duba da samun ci gaba a fannin tsaro. Umarnin buɗewar yana ƙunshe ne a cikin wata takardar sanarwa da aka fitar a ranar Litinin kuma jaridar PUNCH ta gani. Takardar, mai lamba: CEO/ADMIN/27/Vol.1/268, mai kwanan wata 2…
[ad_1] Ministan harkokin wajen kasar Wang Yi ya tattauna da ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ta wayar tarho a yau 2 ga wannan wata. Araghchi ya bayyana cewa, kasar Amurka ta kaddamar da yaki ga kasar Iran a karo na biyu yayin da ake kan shawarwari a tsakaninsu. Bangarorin biyu sun riga sun…
[ad_1] Manyan ‘yan kasuwar man fetur sun dage cewa Matatar Man Fetur ta Dangote, duk da rage farashi mai yawa da ƙaruwar yawan fitar da man fetur a cikin gida, ba za ta iya wadatar da ‘yan Nijeriya man fetur ba, suna gargaɗin cewa dogaro da tushe ɗaya tuni ya riga ya haifar da matsaloli…
[ad_1] Gwamnatin Tarayya ta miƙa ta’aziyyar ta ga iyalan waɗanda suka rasa ran su a haɗarin jirgin ruwa da ya faru kwanan nan a yankin Borgu na Jihar Neja, wanda ya yi sanadin mutuwar kimanin mutum 32. A wata sanarwa da ya fitar a yau, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris,…