NBS Ta Bayyana Dalilin Raguwar Farashin Kaya A Nijeriya
Hukumar Kula da Kididdiga ta Kasa wato NBS, a cikin wasu alkaluman da ta fitar sun nuna cewa, a watan Yulin shekarar 2025 hauhawan farashin kaya a kasar ya ragu da kaso 21.88 idan aka kwatanta da rasuwar farashin a watan Yunin na 2025, wanda ya kai kaso 22.22. Kazalika, alkaluman sun nuna cewa, a…