NAJERIYA A YAU: Ayyukan da fasahar AI za ta iya raba mutane da su a nan gaba

[ad_1]

Karin fannoni



Mutane da dama na nuna damuwa game da makomar ayyukansu tun bayan fitowar fasahar AI.

Sai dai yayin da wasu manazarta suke ganin fasahar za ta raba mutane da ayyukansu, wasu kuwa gani suke yi hakan ba abu ne mai yiwuwa ba.

Shirin Najeriya  A Yau na wanna lokaci zai yi nazari ne kan sayyukan da fasahar AI za ta iya raba mutane da su.

Domin sauke shirin, latsa nan


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *