Ɓarayin Waya Sun Hallaka Ɗalibin ATAP A Bauchi
Ɓarayin waya sun kashe wani ɗalibin koyon aikin jarida mai suna Samuel Mbami, wanda ke aji biyu (ND2) a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta ATAP, a Jihar Bauchi. Lamarin ya faru ne cikin a daren ranar Juma’a lokacin da wasu da ake zargin masu ƙwacen waya ne suka kai hari gidajen haya guda biyu da…