An kashe ɗan marigayi Gaddafi a Libya
[ad_1]
Rahotanni daga ƙasar Libya sun ce wasu masu ɗauke da bindiga sun hallaka ɗan tsohon shugaban ƙasar, Saif-al-Islam, bayan sun buɗe masa wuta a Arewa maso yammacin ƙasar.
Mashawarcinsa kan harkokin yaɗa labarai, Abdullah Othman Abdurrahim, ya shaida wa gidan talabijin na Al-Ahrar cewa ’yan bindigar su kimanin mutum huɗu sun harbe shi ne a gidansa da ke birnin Zintan.
[ad_2]
Source link