‘JAMB Ta Ce Laifi Ne Dalibi Ya Boye Matakin Karatun Da Yake’
[ad_1]
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu JAMB ta bada sanarwar da take nuna cewa daliban da suke manyan makarantu, suma sun iya yin rajista su rubuta jarrabawar ta (UTME) da wadda za’a gurbin karatu na kai tsaye (DE), matukar dai har sun bada bayanin kan halin da suke ciki na karatu.
Hukumar ta ja kunne masu cika fom din dukwadanda basu yi hakan ba, hakan zai sa su damar karatun da suka sabuwa da kuma tsohuwa.
- Xi Ya Mika Gaisuwar Bikin Bazara Ga Tsoffin Sojojin Sin
- Karuwar Rashin Tarbiya A Makarantunmu
A wata sanarwar da aka fitar mai dauke da sa hannun mai ba hukumar JAMB shawara , Dakta Fabian Benjamin ya ce ita jarrabawar wurin da aka tura mutum ya ce da akwai wasu “da suke yi ma kansu kallon sun san komai dangane da hukumar” ya sa wasu sun kasa gane abinda hukumar ta ke nufi akan sanarwar da ta fitar data shafi jarrabawar 2026 UTME/DE, hakan ya sa iyayen yara da su masu son yin ita jarrabawar sun shiga wani halin da ya daure masu kai.
“An ja hankalin hukumar shirya jarrabawa shiga manyan makarantu kan wadansu abubuwan da ake yi wadanda basu dace ba,irin hakan yana sa wasu su kara shiga cikin halin kaka nikayi kan yadda za su cika fom dinsu kamar yadda ya dace,daga karshe sai irin hakan ta sa a kin umarnin ita Hukumar wadanda za su yi ragistar jarrabawar 2026 UTME/DE,kamar yadda yake a cikin sanarwar da hulumar ta fitar 2026 UTME/DE .
[ad_2]
Source link