Yadda Ilimi Ke Ƙara Tsada Yayin Komawar Yara Makaranta
[ad_1]
Karin fannoni
Iyaye na ci gaba da kokawa kan yadda ilimi ke ƙara tsada yayin komawan ’ya’yansu makaranta a sabuwar shekarar karatu.
Makarantu na ƙara ɓullo da sabbin hanyoyin karɓar kuɗi daga hannun yara da sunan koyarwa.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan dalilan da ke sa ilimi ƙara tsada yayin da yara ke komawa makaranta.
Domin sauke shirin, latsa nan
Mai dangantaka
[ad_2]
Source link