Bukayo Saka ya zama ɗan wasa mai albashi mafi tsoka a Arsenal
[ad_1] Ɗan wasan gaba na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal, Bukayo Saka, ya rattaba hannu kan sabuwar yarjejeniyar kaka biyar da za ta ci gaba da riƙe shi a kulob ɗin har zuwa shekarar 2031. Majiyoyi sun shaida wa BBC cewa sabon kwantiragin ya mayar da Saka ɗan wasa mafi karɓar albashi…