Katsina United ta koma mataki na 8
[ad_1] Kungiyyar ƙwallon ƙafa ta Katsina United ta matsa zuwa mataki na 8 a saman teburin gasar Firimiyyar Nijeriya bayan doke Kun Khalifat 2-0 a wasan mako na 20. Ɗan wasan gaban kungiyyar Jamilu Yusuf ne ya zura ƙwalleyen biyu, ta farko a minti 48, sai ta biyu a minti 78 bayan,…