AFCON 2025: Za a yi karon-batta tsakanin Najeriya da Aljeriya a kwata fainal
[ad_1] Najeriya za ta fafata da Aljeriya a wasan kwata fainal na Gasar AFCON ta 2025 da yammacin ranar Asabar a birnin Marrakech, da ke ƙasar Maroko. Wasan zai haɗa tawagar ƙasashe biyu masu ƙarfi da iya salon taka leda. Najeriya na da ’yan wasan gaba masu hatsari wajen iya kai hari,…