Manchester United ta sallami Reuben Amorim
[ad_1]
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United ta sanar da sallamar mai horas da ’yan wasanta, Reuben Amorim.
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United ta sanar da sallamar mai horas da ’yan wasanta, Reuben Amorim.
[ad_2]
Source link
[ad_1] Kungiyyar ƙwallon ƙafa ta Katsina United ta matsa zuwa mataki na 8 a saman teburin gasar Firimiyyar Nijeriya bayan doke Kun Khalifat 2-0 a wasan mako na 20. Ɗan wasan gaban kungiyyar Jamilu Yusuf ne ya zura ƙwalleyen biyu, ta farko a minti 48, sai ta biyu a minti 78 bayan,…
[ad_1] Wata kotu da ke birnin Madrid ta yi watsi da ƙarar da Hukumar ƙwallon ƙafa ta Nahiyyar Turai UEFA, LaLiga da Hukumar Kwallon Kafa ta Sipaniya suka shigar kan ƙin amincewa da gasar Super League. Wannan yana nufin yanzu Real Madrid da sauran ƙungiyyoyin za su iya neman diyyar kudi Euro…
[ad_1] Hukumar kula da gasar tseren mota ta duniya Fédération Internationale de l’Automobile (FIA) ta sanar da soke gasar Formula One da aka shirya yi a Bahrain da kuma Saudiyya sakamakon yaƙin da ke ƙara tsananta a yankin Gabas ta Tsakiya. FIA ta ce bayan nazari mai zurfi, an yanke shawarar cewa…
[ad_1] Kungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona da ke Sipaniya na ƙoƙarin ɗauko Victor Osimhen a matsayin wanda zai maye gurbin Robert Lewandowski wanda ke fama da matsalar raunuka Ɗan jaridar ƙasar Sifaniya, Gabriel Sans na Mundo Deportivo ya bayyana cewar, Barcelona na neman wanda zai maye gurbin Robert Lewandowski a matsayin mai…
[ad_1] Hukumar Kula da Harkokin Ƙwallon Ƙafa a nahiyyar Afirka (CAF) ta fitar da sunayen ‘yan takarar da za su lashe kyautar CAF ta shekarar 2025 – rukunin maza. Cikin wata sanarwa da CAF ta wallafa a shafinta na intanet, ta ce an yi la’akari da rawar da ’yan wasa da masu…
[ad_1] Hukumar Ƙwallon Ƙafar Afirka (CAF) ta sanar da soma bincike dangane da hargitsin da aka yi bayan tashi daga wasan kwata-final na Gasar Kofin Afirka AFCON da aka fafata tsakanin Nijeriya da Algeria. CAF a wannan Litinin ɗin ta ce ta soma binciken wanda kuma za ta ɗauki matakan ladabtarwa kan…