Anthony Joshsua ya tsallake rijiya da baya a hatsarin mota
[ad_1]
Shahararren dan damben duniya, Anthony Joshua, ya tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin mota.
Hatsarin ya ritsa da shi ne a yankin Makun da ke Jihar Ogun, inda motar da yake ciki ta yi kaca-kaca.
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link