An Tsara Kasafin Kuɗin 2026 Don Ƙarfafa Nasarorin Da Shirye-shiryen Tinubu Ke Samu — Minista

[ad_1]

Ya yi kira ga jama’a da su ɗauki gina ƙasa a matsayin wani nauyi da ya rataya a wuyan kowa, su shiga cikin tattaunawa mai amfani, su kare kadarorin jama’a, tare da ƙin yarda da yaɗa labaran ƙarya.

Ministan ya yaba wa Shugaban Kasa Tinubu bisa jagoranci mai natsuwa da jajircewar sa, inda ya ce hulɗar da aka yi kwanan nan da Amurka ta taimaka wajen ƙarfafa dangantakar ƙasashen biyu da kuma yaƙi da ta’addanci.

  • ’Yan Bindiga Sun Sace Mutane Da Dama A Wani Sabon Hari A Katsina
  • ’Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Ɗaya Daga Cikin Likitoci 2 Da Suka Sace A Edo

Yayin da sabuwar shekara take kankama, Idris ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da su ci gaba da mai da hankali kan gaba.

“Mun shimfiɗa sabon tubali. Yanzu kuma dole mu gina gidan tare,” inji shi.

A ƙarshe, Idris ya sake jaddada cewa Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai za ta ci gaba da kasancewa ƙofar ta a buɗe take, mai aiki tuƙuru tare da daidaito wajen bayyana manufofi da ayyukan gwamnati, tare da yi wa dukkan ‘yan Nijeriya fatan zaman lafiya da shekara mai albarka.

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *