Firaministan Canada Ya Iso Beijing Domin Ziyarar Aiki
[ad_1]
Firaministan Canada Mark Carney, ya iso birnin Beijing yau Laraba, domin ziyarar aiki na yini 4 a kasar Sin, daga yau 14 zuwa 17 ga wata. (FMM)
[ad_2]
Source link
[ad_1]
Firaministan Canada Mark Carney, ya iso birnin Beijing yau Laraba, domin ziyarar aiki na yini 4 a kasar Sin, daga yau 14 zuwa 17 ga wata. (FMM)
[ad_2]
Source link
[ad_1] Ɗan takarar jam’iyyar APC, Mukhtar Rabi’u Garki, ya lashe zaɓen cike gurbi na Garki/Babura da aka gudanar a ranar Asabar a jihar Jigawa. Farfaesa Salisu Ibrahim, jami’in tattara sakamakon zaɓen na INEC, ya bayyana cewa an gudanar da zaɓen cikin lumana a dukkanin mazabu 21 na ƙananan hukumomin Garki da Babura. Ɗan Shekaru 15…
[ad_1] Gwamnatin Jihar Zamfara ta ɗauki sababbin malamai 500 gwamnati, a wani yunƙuri na ci gaba da farfaɗo da sashin ilimi a faɗin jihar. Shugaban hukumar kula da aiyukan ma’aikata ta Jihar Zamfara kuma shugaban kwamitin ɗaukar ma’aikata, Aliyu Mohammed Tukur, ne ya bayyana haka, yana mai cewa tsarin ɗaukar aikin ya kasance mai…
[ad_1] Wata gobara ta tashi a sansanin ’yan gudun hijira na Mafa da Jihar Borno ta lalata matsugunan wucin gadi guda 40 tare da kayan abinci da sauran kayan gida. Kamar yadda rahoton ke nunawa cewar, lamarin ya faru ne da misalin karfe 11:20 na safiyar Laraba. An tuntuɓi hukumar kashe gobara…
[ad_1] Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu bayan janye jerin sunayen mutanen da za a yi wa afuwa biyo bayan ce-ce-ku-cen jama’a. Gwamnatin ta sanar da cire sunayen masu laifuka irin su masu garkuwa da mutane, masu safarar miyagun ƙwayoyi, da sauran masu manyan laifuka daga jerin bayan…
[ad_1] An rufe taron koli na shugabannin kasashe mambobin kungiyar G20 karo na 20, a birnin Johannesburg dake kasar Afirka ta Kudu a ranar Lahadi 23 ga wannan wata. An gudanar da taron a nahiyar Afirka, ya kuma samar da fatan bai daya na kasashe masu tasowa na duniya, wajen sa kaimi ga yin…
[ad_1] Rundunar ’Yansandan Jihar Kano ta ce ta kama mutane 3,081 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a faɗin jihar a shekarar 2025. Kwamishinan ’Yansanda na jihar, CP Ibrahim Bakori ne, ya bayyana hakan a ranar Talata yayin taron manema labarai na ƙarshen shekara da aka gudanar a hedikwatar ’yansandan da ke Bompai a…