Filato Ta Tsakiya Ta Amince Da Tazarcen Mutfwang A 2027
[ad_1]
- Mutane 10 Sun Rasu, 29 Sun Ɓace A Mummunan Hatsarin Jirgin Ruwa A Sokoto
- Yadda Arsenal Ta Doke Manchester United Da Ci 1-0
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Sufeto Janar na ’Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya sauke Kwamishinan ’Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, Ajao Adewale, daga muƙaminsa. Ko da yake ba a bayyana cikakken dalilin da ya sa aka sauke shi ba, majiyoyi sun shaida wa Aminiya cewa hakan ya faru ne sakamakon yadda rundunar Abuja, ta tafiyar da…
[ad_1] Gwamnan Sakkwato Ahmed Aliyu ya sanar cewa nan ba da jimawa ba gwamnatinsa za ta fara aiwatar da dokar hana kashe kudi fiye da kima a harkokin aure a jihar. Da yake bude Masallacin Zawiyya Sheikh Aliyu Bunza da makarantar Islmaiyya a Sakkwato, gwamnan ya ce, “Nan ba da dadewa ba za…
[ad_1] Gwamnatin Tarayya da ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun sa hannu kan yarjejeniya da za ta sauya tsarin biyan albashi da walwalar malaman jami’o’i wacce aka cimma a tun a shekara ta 2009. Ana sa ran yarjejeniyar za ta daidaita tsarin ilimi a manyan makarantu na Najeriya. Tun daga shekarar 2009 ake…
[ad_1] Gwamnatin Jihar Katsina ta warware tarin bashin giratuti da ya kai Naira Biliyan 12, wanda hakan ya rage wa ma’aikatan kananan hukumomi da suka yi ritaya kalubalen rayuwa a Jihar. Shugaban Kungiyar Ma’aikatan Kananan Hukumomi ta Kasa (NULGE), Kwamared Nasir Wada Mai adua, ya bayyana hakan a wata hira ta musamman da LEADERSHIP a…
[ad_1] ’Yan bindiga sun kai wa tawagar Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, hari a Owerri, Jihar Imo, da safiyar ranar Talata. An kai masa harin ne a kusa da Filin Jirgin Sama na Sam Mbakwe, amma Gwamna Otti ba cikin ayarin lokacin da aka kai harin. Ya zuwa yanzu babu rahoton wanda ya rasa…
[ad_1] Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Ƙasa da Ƙasa (IFJ) ta ce jimillar ’yan jarida 128 aka kashe a fadin duniya a shekarar 2025, kuma fiye da rabinsu a yankin Gabas ta Tsakiya suke. Sakataren Janar na IFJ, Anthony Bellanger, ya shaida wa AFP cewa wannan adadi mai muni, wanda ya karu daga…