Za A Gudanar Da Zaman Taron Shekara-Shekara Na CPPCC Daga Ranar 4 Zuwa 11 Ga Maris

[ad_1]

Majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin wato CPPCC za ta gudanar da zamanta na shekara-shekara daga ranar 4 zuwa 11 ga watan Maris a birnin Beijing, kamar yadda mai magana da yawun zaman ya bayyana a yau Talata.

Zama na hudu na kwamitin kasa na 14 na CPPCC zai fara gudana da karfe 3:00 na yamma a ranar Laraba, kuma zai kammala da safiyar ranar 11 ga Maris, kamar yadda mai magana da yawun ya bayyana a wani taron manema labarai. (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)

[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *