Yadda aka kawata Gidan Gwamnatin Kano da tutocin APC

[ad_1]



An sanya tutocin Jam’iyyar APC a fadar Gwamnatin Jihar Kano a yayin da ake jiran sanawar sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa cikinta bayan ficewarsa daga NNPP.

An kawata gidan gwamantin da tutocin APC da hotunan Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ne a yayin da ake jiran sanarwar komawarsa cikinta a hukumance.


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *