Tsaro: An Sake Buɗe Kwalejin Jihar Kwara Bayan Rufeta A Baya
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Hukumar tsaro ta farin kaya ta Nijeriya (NSCDC), reshen Jihar Kano, ta kama wasu mutane shida da ake zargi da hannu wajen cirewa da satar abin ƙulle layin dogo ba bisa ka’ida ba a Ƙaramar Hukumar Kiru ta jihar. Kwamandan NSCDC na jihar, Mohammed Agalama, ne ya bayyana hakan yayin da yake ganawa da…
[ad_1] Mazauna yankin “Special Site” da ke Karamar Hukumar Pankshin a Jihar Filato sun bayyana alhini da ɓacin rai bayan gano wasu jarirai tagwaye a cikin bola a yankin. Gano jariran, wanda ya faru a ranar Laraba, ya bar mazauna yankin cikin damuwa, inda wasu suka bayyana lamarin a matsayin abin ban…
[ad_1] Tawagar ‘yan ƙwallon ƙafa ta matasa ‘yan kasa da shekara 20 ta Argentina ta lallasa ta Nijeriya da ci 4 a wasan zagaye na 16 na gasar cin Kofin Duniya da ake bugawa a ƙasar Chile. Wasan ya gudana ne a filin Nacional Julio Martinez Pradonas da ke birnin Santiago a daren ranar Laraba,…
[ad_1] Sabon rahoton da cibiyar tattara bayanan intanet ta kasar Sin wato CNNIC ta fidda ya nuna cewa, a halin yanzu, yawan mutanen dake amfani da fasahar kirkirarriyar basira ta AI ta salon koyo da kai don samar da bayanai wato Generative Artificial Intelligence a kasar Sin ya riga ya zarce miliyan dari 5, hakan…
[ad_1] Wasu majiyoyin leƙen asiri sun bayyana cewa, gwamnatin Najeriya ta biya ƙungiyar ta’adda ta Boko Haram kuɗin fansa masu yawan gaske da aka ƙiyasta sun kai miliyoyin daloli gabanin sakin yara da ma’aikata kusan 230 da aka sace daga wata makarantar sakandire a Jihar Neja a watan Nuwamba da ya gabata….
[ad_1] Rahotanni daga ofishin kula da zirga-zirgar kumbuna masu dauke da ’yan sama jannati a sararin samaniya na kasar Sin, sun ce da misalin karfe 1 da minti 35 na sanyin safiyar yau Jumma’a 26 ga wata, bisa hadin-gwiwar dan sama jannati Chen Dong dake cikin kumbo, sauran ’yan sama jannatin kumbon Shenzhou-20 guda biyu,…