Sin Ta Yi Nasarar Harba Kumbo Na Gwaji Da Za A Iya Sake Amfani Da Shi
[ad_1]
A yau Asabar, kasar Sin ta yi nasarar harba kumbo na gwaji wanda za a iya sake amfani da shi, ta amfani da rokar dakon kaya samfurin Long March-2F daga cibiyar harba tauraron dan Adam ta Jiuquan da ke arewa maso yammacin kasar.
Kumbon na gwaji zai gudanar da aikin tantancewa na fasaha domin gano yadda za a iya sake amfani da shi, tare da bayar da taimakon fasaha wajen amfani da sararin samaniya cikin lumana. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
[ad_2]
Source link