Dangote Ya Janye Ƙarar Da Ya Shigar Da Tsohon Shugaban NMDPRA A ICPC
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗin cewa za a tafka mamakon ruwan saman da zai iya haifar da ambaliyar ruwa a jihohin Najeriya 14 daga ranar 4 zuwa 8 ga watan Satumba. Cibiyar Gargaɗi Kan Ambaliya (FEWS) ta ma’aikatar ce ta sanar da hakan a cikin wata sanarwa ranar Alhamis. Sanarwar, wacce…
[ad_1] Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA) ta bayyana cewa, hukumomin tsaro sun gudanar da manyan ayyuka a fadin kasar a cikin watan Agusta, wanda ya yi sanadin kame daruruwan mutane, da kwato miyagun kwayoyi, tare da ƙwato kadarori. Darakta-Janar na NOA, Lanre Issa-Onilu, ya bayyana hakan a taron manema labarai na wata-wata…
[ad_1] Kasashen Afirka da dama ciki har da Najeriya sun dade suna fama da matsalar karancin wutar lantarki, sai dai wani rahoto na baya-bayan nan da kungiyar Ember mai nazarin makamashi ta duniya ta fitar, ya nuna cewa wannan yanayi yana canzawa. Ta la’akari da yadda kasar Sin take samar da kaso 80% na allunan…
[ad_1] An gudanar da wani taron manyan jami’ai domin tattauna dabarun kara zurfafa hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen nahiyar Afirka, a fannin bunkasa masana’antun Afirka, ta yadda za su rika amfani da makamashi mai tsafta kuma mai dorewa. Taron na jiya Alhamis, ya gudana ne a birnin Addis Ababa, fadar mulkin kasar Habasha,…
[ad_1] Fitaccen malamin addinin Musulunci daga Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa duk ganawar da ya taɓa yi da ƴan bindiga a maɓoyarsu an gudanar da ita ne tare da rakiyar ’yansanda, da jami’an gwamnati na jiha da na ƙananan hukumomi. Sheikh Gumi ya yi wannan ƙarin bayani ne a ranar Asabar, bayan…
[ad_1] Hukumar kwastam ta kasar Sin, ta fitar da wasu bayanan cinikayyar shige da fice ta Sin na shekarar 2025 a jiya Alhamis. Alkaluman na nuna cewa, darajar cinikin shige da fice tsakanin Sin da kasashen nahiyar Afirka, ya kai yuan tiriliyan 2.49, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 357.076, adadin da ya wuce dala biliyan 300…