Shugaban Ƙaramar Hukumar Yusfari Abba Aji, Ya Rasu
[ad_1]
Allah Ya yi wa Shugaban Ƙaramar Hukumar Yusfari ta Jihar Yobe, Alhaji Baba Abba Aji, rasuwa bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
Marigayi Abba Aji, ya rasu ne a ranar Lahadi 28 ga Disamban 2025, bayan doguwar rashin lafiya da ba a bayyana cikakken bayani a kanta ba.
- Mutane 7 Sun Mutu, 4 Sun Jikkata A Mummunan Hatsarin Mota A Yobe
- Gwamna Abba Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar ’Yan Majalisar Kano 2
Kamar yadda Jaridar SHUGABANCI ta tabbatar, iyalan marigayin ne suka sanar da rasuwarsa a yammacin ranar Lahadi.
[ad_2]
Source link