Ministan Tsaron Isra’ila ya taya Netanyahu murnar kashe Khamenei

[ad_1]



Ministan Tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya taya Firaiminista Benjamin Netanyahu da rundunar sojin ƙasar murna kan hare-haren da suka yi sanadin mutuwar Jagoran Addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei.

A wani saƙo da ya wallafa a shafin X, Katz ya ce: “wanda ya yi yunƙurin ruguza Isra’ila, an tarwatsa shi.

“Saboda haka adalci ya tabbata, kuma ‘tafarkin azzalumai’ ya samu mummunan rauni.”

Ya ƙara da cewa Isra’ila za ta “ci gaba da ɗaukar matakai da cikakken ƙarfi” domin kare kanta da muradunta.


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *