Majalisar Dokokin Kano ta tsige mataimakin gwamna daga muƙaminsa
[ad_1]
Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta tsige Mataimakin Gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, daga muƙaminsa bisa zargin almundahanar kuɗi.
Matakin ya biyo bayan zarge-zargen da ake masa na badaƙala a harkokin kuɗi, wanda majalisar ta ce ya saɓa da dokokin da suka shafi gudanar da mulki.
Ƙarin bayani na nan tafe…
Masu alaƙa
[ad_2]
Source link