Majalisar Dokokin Kano ta fara shirin tsige mataimakin gwamna daga muƙaminsa

[ad_1]



Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta fara shirye-shiryen tsige Mataimakin Gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, daga muƙaminsa bisa zargin almundahanar kuɗi.

Matakin ya biyo bayan zarge-zargen da ake masa na badaƙala a harkokin kuɗi, wanda majalisar ta ce ya saɓa da dokokin da suka shafi gudanar da mulki.

Ƙarin bayani na nan tafe…


[ad_2]

Source link

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *