El-Rufai Ya Ƙi Amsa Tambayoyin ICPC, Ya Ce A Haɗu A Kotu
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1]
[ad_2]
Source link
[ad_1] Kasar Sin ta bayyana matukar rashin gamsuwa da adawa da matakan kuntatawa da Amurka ta dauka bisa dogaro da abun da ta kira sakamakon bincike na sashe na 301, kan bangarorin da suka shafi harkokin Sin na teku da na jigila da ginin jiragen ruwa. Ma’aikatar kasuwanci ta Sin ce ta bayyana hakan…
[ad_1] Akalla jihohi biyu tare da babban birnin Nijeriya, Abuja ne suka fuskanci barkewar wasu cutuka a makon da ya gabata da wanda ake ciki, al’amarin da ya tayar da hankalin al’umma da hukumomi. Adamawa An samu barkewar wata bakuwar cuta mai zagwanye naman jikin mutum da ta yi sanadiyyar mutuwar mutum bakwai. Koduna Ita…
[ad_1] Shugabar Kungiyar Cinikayya ta Duniya (WTO), Ngozi Okonjo-Iweala, ta bayyana cewa Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya cancanci yabo kan daidaita tattalin arzikin ƙasar nan da yake ci gaba da yi. Okonjo-Iweala ta shaida wa manema labarai hakan ne ranar Alhamis bayan ta gana da shugaban ƙasar a Abuja. “Shugaban ƙasa…
[ad_1] Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya yi maraba da sanarwar da tsohon gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, ya yi a hukumance, ta sauya sheka daga Jam’iyyar LP zuwa ADC, inda ya bayyana ci gaban a matsayin wani muhimmin lokaci a tarihin kawancen siyasa a Nijeriya. Atiku ya bayyana hakan ne a ranar Laraba…
[ad_1] An rufe taron mutum-mutumin inji na duniya na 2025 yau 12 ga watan Agusta a birnin Beijing na Sin. Mahalarta daga ciki da wajen kasar Sin, ciki har da ‘yan Afirka, sun ga saurin ci gaban masana’antar fasahohin AI ta Sin da kuma sabbin abubuwan kirkire-kirkire. A halin yanzu, bukatar bunkasa fasahohin AI a…
[ad_1] ’Yan bindiga sun sace mutane sama da mutum sama da 40 a wani hari a yankin Tashar Kuturu da ke kauyen Jangebe da ke Karamar hukumar Talata Mafara ta Jihar Zamfara. A cewar shugaban ƙungiyar Muryar Talata Mafara, Kwamred Kabiru Jangebe, ’yan bindigar sun shigo kauyen da muggan makamai da misalin…