Kasar Sin Ta Yi Wa Iran Ta’aziyyar Rasuwar Khamenei
[ad_1]
Mataimakin ministan harkokin wajen Sin Miao Deyu, ya je ofishin jakadancin Iran da ke birnin Beijing a jiya Alhamis, inda ya gabatar da ta’aziyyar rasuwar shugaban addini na kasar Ayatollah Ali Khamenei, a madadin kasar Sin. (Fa’iza Muhammd Mustapha)
[ad_2]
Source link